Posts

Allah Sarki Rayuwa😭 Kalli Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo mucika da ImaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
Allah Sarki Rayuwa😭 Kalli Silar da Tayi Mutuwar Manyan jaruman Kannywood 20, Allah ya jikansu da Rahama, Namu idan tazo mucika da ImaniπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ _ Kalli 

ALLAH YA KARAWA ANNABI S’A’W DARAJA: Ku Daure Ku Kalli Asalin Rawanin da Annabi S’A’W Yake Sawa Lokacin Baya…πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Image
ALLAH YA KARAWA ANNABI S’A’W DARAJA: Ku Daure Ku Kalli Asalin Rawanin da Annabi S’A’W Yake Sawa Lokacin Baya…πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ _ Kalli video 

Yanda Ake gyaran ganshii Yayi kyau da Kuma yayii..

Image
Muhimmancin Jima'i Ga Mata Saduwar aure babban ginshiki ne ko kuma a ce jigo ne a cikin zamantakewar aure wanda idan ana samun tangarda a kai walau ta bangaren mata ko mijinta, yana da matukar wahala zaman aure ya yi dadi. Wani abin haushi ne, sau tari za ka ga ana samun matsala ta wurin mata a kan saduwar aure. Wata matsalarta ba ta cika so ba, wata matsalarta rashin sanin yadda za ta yi wa maigida domin jindadinsu baki daya, wata matsalarta ma sai miji ya yi da gaske kafin ya shawo kanta ta amince ya kwanta da ita, wata kuwa ma ta mayar da saduwar aure kamar wani abu da yake amfanar da miji shi kadai ban da ita. To masu irin wannan dabi’ar, su sani cewa ba ga miji kadai saduwar aure ke amfani ba, har su kansu akwai amfanin da suke samu idan suka yi saduwa da mazajensu. Filin Taskira ya yi muku nazarin irin muhimmancin da saduwar aure ke da shi ga mata: (1) Saduwan aure yana maganin tarin gajiya (stress), idan kina da wata tattaunawa (interbiew) kamar gobe ko za ki yi magana a wan...

Muhimmancin Jima'i Ga Mata